Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya ji wani mutum yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِأَنِّي أَشْهَدُ أَنَّكَ أَّنْتَ اللَّهُ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ الْأَحَدُ الصَّمَدُ اَلَّذِي لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُوْلَدْ وَلَمْ يَكُنْ لَّهُ كُفُوًا أَحَدٌ
Allaahumma 'innee 'as'aluka bi'anni 'ash-hadu 'annaka 'AntAllahu laa 'ilaaha 'illaa 'Antal-'Ahadus-Samadul-ladhi lam yalid wa lam yoolad wa lam yakun lahu kufuwan 'Ahad
Ya Allah, ina roƙonKa, saboda na shaida cewa Kai ne Allah. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, Allah Guda ɗaya, Titsiye (wanda ake buƙata), Wanda bai haifa ba kuma ba a haife shi ba, kuma babu wani da ya yi daidai da Shi. Sannan Annabi (SAW) ya ce, “Na rantse da Wanda raina yake hannunsa! Ka roƙi Allah da Babban SunanSa, wanda idan an nema da shi Yana bayarwa, kuma idan an yi addu'a da shi Yana amsawa.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 1493