Loading...
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya kasance yana addu'a:
اَللَّهُمَّ ارْزُقْنِيْ حُبَّكَ وَحُبَّ مَنْ يَنْفَعُنِيْ حُبُّهُ عِنْدَكَ اَللَّهُمَّ مَا رَزَقْتَنِيْ مِمَّا أُحِبُّ فَاجْعَلْهُ قُوَّةً لِي فِيمَا تُحِبُّ اَللَّهُمَّ وَمَا زَوَيْتَ عَنِّيْ مِمَّا أُحِبُّ فَاجْعَلْهُ لِي فَرَاغًا فِيمَا تُحِبُّ
Allaahummar-zuqni ‘hubbuka, wa ‘hubba man yanfa`uni ‘hubbuhu ‘indaka. Allaahumma maa razaqtani mimmaa u’hibbu faj’alhu quwwatan li fimaa tu’hibbu. Allaahumma wa maa zawaita ‘anni mimmaa u’hibbu faj’alhu faraaghan li fimaa tu’hibbu
Ya Allah Ka azurta ni da soyayyarKa, da soyayyar wanda soyayyarsa za ta amfane ni a wurinKa. Ya Allah, duk abin da Ka azurta ni da shi na abin da nake so, to Ka sanya shi ya zama ƙarfi gare ni ga abin da Kake so. Ya Allah, da abin da Ka kange ni daga gare shi na abin da nake so, to Ka sanya shi ya zama sarari a gare ni ga abin da Kake so.
Reference: Hasan (Ibn Hajar). Takhrij Mishkat: 3/31