Loading...
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya kasance yana addu'a:
اَللَّهُمَّ طَهِّرْنِيْ مِنَ الذُّنُوبِ وَالْخَطَايَا اَللَّهُمَّ نَقِّنِيْ مِنْهَا كَمَا يُنَقَّى الثَّوْبُ الْأَبْيَضُ مِنَ الدَّنَسِ، اَللَّهُمَّ طَهِّرْنِيْ بِالثَّلْجِ وَالْبَرَدِ وَالْمَاءِ الْبَارِدِ
Allaahumma tahhirni minadh-dhunubi wal-khataayaa. Allaahumma naqqini minhaa kamaa yunaqqath thawbul-abyadu minad-danasi, Allaahumma tahhirni bith-thalji wal-barad wal-maa'i al-baarid
Ya Allah, Ka tsarkake ni daga zunubai da kurakurai. Ya Allah Ka wanke ni daga gare su kamar yadda ake wanke farar riga daga datti. Ya Allah Ka tsarkake ni da dusar ƙanƙara da ruwan sama da ruwan sanyi.
Reference: Sahih. An-Nasa'i: 402