Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya nemi tsari daga Allah daga abubuwa biyar:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْجُبْنِ وَالْبُخْلِ وَسُوْءِ الْعُمُرِ، وَفِتْنَةِ الصَّدْرِ، وَعَذَابِ الْقَبْرِ
Allaahumma inni A‛oodhu bika minal-jubni, wal-bukhli, wa suw'il-'umuri, wa fitnatis-sadri wa 'adhaabil qabr
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga tsoro, da rowa, da komawa zuwa ga mafi ƙasƙancin rayuwa (tsufan wulakanci), da fitinar zuciya da azabar kabari.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 1376