Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga A'isha (RA) cewa Manzon Allah (SAW) ya ce:
اَللَّهُمَّ رَبَّ جِبْرَائِيْلَ وَمِيْكَائِيْلَ ورَبَّ إِسْرَافِيلَ أَعُوذُ بِكَ مِنْ حَرِّ النَّارِ وَمِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ
Allaahumma rab-ba jibraa’eel wa meekaa’eel, wa rab-ba israafeel, a‛oodhu bika min ‘harrin naar, wa min ‛adhaabil qabr
Ya Allah, Ubangijin Jibrilu da Mika'ilu, da Ubangijin Israfilu, ina neman tsarinKa daga zafin wutar Jahannama, da kuma azabar kabari.
Reference: Sahih. Nasa'i: 5519