Loading...
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya ce:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ نَفْسِيْ وَأَسْأَلُكَ أَنْ تَعْزِمَ لِي عَلَى رُشْدِ أَمْرِيْ
Allahumma inni A‛oodhu bika min sharri nafsi wa ‘as’aluka an ta’zima li ‘alaa rushdi ‘amri
Ya Allah! Ina neman tsarinKa daga sharrin kaina kuma ina neman Ka ɗora ni a kan shiriya a cikin al'amarina.
Reference: Sahih (Al Wadi). Sahihul Musnad: 322