Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي مَا أَسْرَرْتُ وَمَا أَعْلَنْتُ وَمَا أَخْطَأْتُ وَمَا تَعَمَّدْتُ وَمَا عَلِمْتُ وَمَا جَهِلْتُ
Allaahummagfirli maa asrartu wa maa a’alantu wa maa akhtaa’-tu wa maa ta’ammadtu wa maa ‘alimtu wa maa jahiltu
Ya Allah, Ka gafarta mini abin da na ɓoye da wanda na bayyana, da wanda na yi kuskure da wanda na yi da gangan, da wanda na sani da wanda ban sani ba.
Reference: Sahih (Ibn al-Qayyim). Al Wabilus Sayyib: Shafi na 199