Loading...
Neman Ilmi Mai Amfani daga Allah (Hadisi)
Language: Hausa
Daga Jabir ɗan Abdullah (RA), ya ce Manzon Allah (SAW) ya ce, "Ku roƙi Allah ilmi mai amfani kuma ku nemi tsari daga ilmin da ba ya amfanarwa."
Reference: Hasan (Albani). Ibn Majah: 3843