Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا أَصْلِحْ بَيْنَنَا، وَاهْدِنَا سَبِيلَ الْإِسْلَامِ، وَنَجِّنَا مِنَ الظُّلُمَاتِ إِلَى النُّورِ، وَاصْرِفْ عَنَّا الْفَوَاحِشَ مَا ظَهْرَ مِنْهَا وَمَا بَطَنَ، وَبَارِكْ لَنَا فِي أَسْمَاعِنَا وَأَبْصَارِنَا وَقُلُوبِنَا وَأَزْوَاجِنَا وَذُرِّيَّاتِنَا، وَتُبْ عَلَيْنَا إِنَّكَ أَنْتَ التَّوَّابُ الرَّحِيمُ، وَاجْعَلْنَا شَاكِرِينَ لِنِعْمَتِكَ، مُثْنِينَ بِهَا، قَائِلِينَ بِهَا، وَأَتْمِمْهَا عَلَيْنَا
Rabbanaa aslih baynanaa wahdinaa sabiilal islaam, wa najjinaa minadh dhulumaati ilaannur wasrif ‘annaal fawaa’hisha maa dhahraa minhaa wa maa batana wa baarik lanaa fii asmaa-’inaa wa absaarinaa wa quluubinaa wa azwaajinaa wa dhurriyyaatinaa wa tub ‘alainaa innaka antat tawwabur rahiim waj’alnaa shaakiriinaa lini’matika muth niina bihaa qaa-iliina bihaa wa atmimhaa ‘alainaa
Ya Ubangijinmu, Ka yi sulhu a tsakaninmu kuma Ka shiryar da mu a kan tafarkin Musulunci. Ka tserar da mu daga duhu zuwa ga haske. Ka kawar da ayyukan alfasha daga gare mu, na bayyane da na ɓoye. Ka sanya mana albarka a cikin jiemu, da ganinmu, da zukatanmu, da matanmu da zuriyarmu. Ka karɓi tubanmu. Lallai Kai ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai. Ka sanya mu masu godiya ga ni'imarKa kuma Ka sanya mu daga cikin masu yabonKa da ita da masu shelar ta. Kuma Ka cika ta a gare mu. Abdullah ibn Mas'ud (RA) ya ruwaito: Ba mu san abin da yakamata mu ce ba lokacin da muka zauna a cikin sallah. Manzon Allah (SAW) an koyar da shi (daga Allah). Sannan ya ruwaito hadisin da ma'ana makamancin haka. Sannan ya ce: Ya kasance yana koya mana wasu kalmomi, amma bai koya mana su ba kamar yadda ya koya mana tahiya: (An ambaci addu'ar a sama)
Reference: Sahih. Sahih Adabul Mufrad: 630