Loading...
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya kasance yana faɗi a cikin addu'o'insa:
اَللَّهُمَّ قَنِّعْنِيْ بِمَا رَزَقْتَنِيْ وَبَارِكْ لِي فِيهِ وَأَخْلِفْ عَلَيَّ كُلَّ غَائِبَةٍ لِي بِخَيْرٍ
Allaahumma qanni`ni bimaa razaqtani wa baarik lee feehi wa akhlif ‘alayya kulla ghaa'ibatin lee bikhayr
Ya Allah, Ka wadatar da ni da abin da Ka azurta ni da shi, kuma Ka yi mini albarka a cikinsa, kuma Ka musanya mini dukkan abin da bana tare da shi da alheri.
Reference: Hasan (Ibn Hajar). Futuhatur Rabbaniyyah: 4/383