Loading...
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya ce, “Kuna so ku yi addu'a a mafi kyawun hanya? To ku ce:
اَللَّهُمَّ أَعِنِّيْ عَلَى ذِكْرِكَ وَشُكْرِكَ وَحُسْنِ عِبَادَتِكَ
Allaahumma 'a'innee 'alaa dhikrika, wa shukrika, wahusni 'ibaadatik
Ya Allah, Ka taimake ni wajen ambatonKa, da gode maKa, da kyautata bauta a gare Ka.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 1522