Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) yana addu'a ta hanyar faɗin waɗannan:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ غَلَبَةِ الدَّيْنِ وَغَلَبَةِ الْعَدُوِّ وَشَمَاتَةِ الْأَعْدَاءِ
Allaahumma inni A‛oodhu bika min ghalabatid-daini, wa ghalabatil-'aduwwi, wa shamaatatil-a'daa'i
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga rinjayar bashi da rinjayar maƙiyi, da kuma farin cikin maƙiya a kan musibata.
Reference: Sahih. Nasa'i: 5487