Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Ibn Umar (RA) cewa Annabi (ﷺ) ya ce: “Wanda yake yaƙi don ɗaukaka kalmar Allah, da mai aikin Hajji da Umrah baƙin Allah ne. Ya kira su, sai suka amsa Masa, kuma idan suka roƙe Shi zai ba su.”
Reference: Hasan (Albani). Ibn Majah: 2893