Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ أَحْسَنْتَ خَلْقِيْ فَأَحْسِنْ خُلُقِيْ
Allaahumma a’hsanta khalqi fa a’hsin khuluqi
Ya Allah, Ka kyautata halittata, saboda haka Ka kyautata ɗabi'ata.
Reference: Sahih (Albani). Ahmad: 24392