Loading...
Language: Hausa
Na ce, "Ya Manzon Allah (SAW)! Ashe ba za ka koya mini addu'ar da zan riƙa yi ni kaɗai ba? Annabi (SAW) ya ce, "Tabbas! Ki ce:
اَللَّهُمَّ رَبَّ مُحَمَّدٍ النَّبِيِّ اِغْفِرْ لِي ذَنْبِيْ وَأَذْهِبْ غَيْظَ قَلْبِيْ وَأَجِرْنِيْ مِنْ مُضِلاَّتِ الْفِتَنِ مَا أَحْيَيْتَنَا
Allaahumma rabba muhammadin nabiyyi ighfir li dhanbi wa adh'hib gahiza qalbi wa ajirni min mudhillatil fitani maa ahyaitanaa
Ya Allah, Ubangijin Annabi Muhammadu (SAW)! Ka gafarta zunubina. Ka kawar da fushin zuciyata kuma Ka ba ni kariya daga fitintunu masu ɓatarwa matuƙar Ka rayar da mu.
Reference: Hasan (Haisami). Mazmauz yawaidah 10/27