Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya kasance yana faɗi a cikin sallah:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الثَّبَاتَ فِي الْأَمْرِ وَالْعَزِيْمَةَ عَلَى الرُّشْدِ وَأَسْأَلُكَ شُكْرَ نِعْمَتِكَ وَحُسْنَ عِبَادَتِكَ وَأَسْأَلُكَ قَلْبًا سَلِيْمًا وَلِسَانًا صَادِقًا وَأَسْأَلُكَ مِنْ خَيْرِ مَا تَعْلَمُ وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا تَعْلَمُ وَأَسْتَغْفِرُكَ لِمَا تَعْلَمُ
Allaahumma inni as'aluka ath-thabbaata fil-amri wal-'azimata 'alar-rushdi wa as'aluka shukra ni'matika wa ‘husna 'ibaadatika wa as'aluka qalban saliman wa lisaanan sadiqan wa as'aluka min khairi maa ta'lamu wa A‛oodhu bika min sharri maa ta'lamu wa astaghfiruka limaa ta'lamu
Ya Allah, ina roƙonKa tabbatuwa a cikin al'amura da ƙuduri a kan shiriya, kuma ina roƙonKa (Ka ba ni ikon) godiya ga ni'imarKa da kyautata bautarKa. Kuma ina roƙonKa zuciya mai tsarki da harshe mai gaskiya. Kuma ina roƙonKa mafi alherin abin da Ka sani, kuma ina neman tsarinKa daga sharrin abin da Ka sani, kuma ina neman gafararKa ga abin da Ka sani.
Reference: Sahih Li Ghairihi. Takhrij Mishkat: 915