Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ أَنْتَ رَبِّي لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ خَلَقْتَنِي وَأَنَا عَبْدُكَ وَأَنَا عَلَى عَهْدِكَ وَوَعْدِكَ مَا اسْتَطَعْتُ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا صَنَعْتُ أَبُؤُ لَكَ بِنِعْمَتِكَ عَلَىَّ وَأَبُؤُ بِذَنْبِي فَاغْفِرْ لِي فَإِنَّهُ لَا يَغْفِرُ الذُّنُوبَ إِلَّا أَنْتَ
Allaahumma 'Anta Rabbee laa 'ilaaha 'illaa 'Anta, khalaqtanee wa 'anaa 'abduka, wa 'anaa 'alaa 'ahdika wa wa'dika mas-tata'tu, 'a'oodhu bika min sharri maa sana'tu, 'aboo-'u laka bini'matika 'alayya, wa 'aboo-'u bidhanbee faghfir lee fa'innahu laa yaghfiruth-dhunooba 'illaa 'Anta
Ya Allah, Kai ne Ubangijina, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, Ka halicce ni kuma ni bawanKa ne, kuma ina kan alƙawarinKa da alkawarin (da na ɗauka maKa) gwargwadon iyawata, ina neman tsarinKa daga sharrin abin da na aikata. Na tabbatar da ni'imarKa a kaina kuma na tabbatar da zunubina, saboda haka Ka gafarta mini, domin babu mai gafarta zunubai sai Kai.
Reference: Bukhari: 6306