Loading...
Addu'ar Tuba da Neman Gafara
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya kasance yana karantawa fiye da sau saba'in a rana:
أَسْتَغْفِرُ اللَّهَ وَأَتُوْبُ إِلَيْهِ
Astaghfirullaaha wa 'atoobu 'ilayhi
Ina neman gafarar Allah kuma ina tuba zuwa gare Shi.
Reference: Bukhari: 6307