Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ فَأَيُّمَا مُؤْمِنٍ سَبَبْتُهُ، فَاجْعَلْ ذَلِكَ لَهُ قُرْبَةً إِلَيْكَ يَوْمَ الْقِيَامَةِ
Allaahumma fa'ayyumaa mu'minin sababtuhu faj'al dhaalika lahu qurbatan 'ilayka yawmal-qiyaamah
Ya Allah, duk wani mumini da na ci zarafinsa, Ka sanya hakan ya zama hanyar kusanci a gare shi zuwa ga Re a Ranar Tashin Kiyama.
Reference: Bukhari: 6361