Loading...
Falalar Faɗin La Haula Wala Kuwwata Illa Billah
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya ce, 'Ɗaya daga cikin dukiyoyin Aljanna shi ne:
لَا حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلَّا بِاللَّهِ
Laa 'hawla wa laa quwwata illaa billaah
Babu dabara da babu ƙarfi sai tare da Allah.
Reference: Bukhari: 6384