Loading...
Language: Hausa
Anas (RA) ya ce, Annabi (SAW) ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ اِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْهَمِّ وَالْحُزْنِ وَالْعَجْزِ وَالْكَسَلِ وَالْجُبْنِ وَالْبُخْلِ وَضَلَعِ الدَّيْنِ وَغَلَبَةِ الرِّجَالِ
Allaahumma, inni A‛oodhu bika minal hammi, wal-huzni, wal-'ajzi, wal-kasali, wal-jubni, wal-bukhli, wa dala'id-daini, wa ghalabatir-rijal
Ya Allah! Ina neman tsarinKa daga damuwa da baƙin ciki, da kasawa da ragwanci, da tsoro da rowa, da nauyin bashi da rinjayar mutane (maƙiya).
Reference: Bukhari: 2893