Loading...
Language: Hausa
Allah Yana cewa:
إِذْ تَسْتَغِيثُونَ رَبَّكُمْ فَاسْتَجَابَ لَكُمْ أَنِّي مُمِدُّكُم بِأَلْفٍ مِّنَ الْمَلَائِكَةِ مُرْدِفِينَ ﴿٩﴾ وَمَا جَعَلَهُ اللَّـهُ إِلَّا بُشْرَىٰ وَلِتَطْمَئِنَّ بِهِ قُلُوبُكُمْ ۚ وَمَا النَّصْرُ إِلَّا مِنْ عِندِ اللَّـهِ ۚ إِنَّ اللَّـهَ عَزِيزٌ حَكِيمٌ ﴿١٠﴾
Iz tastagheethoona Rabbakum fastajaaba lakum annee mumiddukum bi-alfim-minal-malaaa'ikati murdifeen. Wa maa ja'alahullaahu illaa bushraa wa litatmainna bihee quloobukum; wa man-nasru illaa min 'indillaah; innallaaha 'Azeezun Hakeem.
(9) [Ku tuna] lokacin da kuke neman taimakon Ubangijinku, sai Ya amsa muku, "Lallai Ni zan taimake ku da mala'iku dubu, suna bin juna." (10) Kuma Allah bai sanya shi ba face (domin ya zama) bishara, kuma domin zukatanku su natsu da shi. Kuma babu nasara sai daga wurin Allah. Lallai Allah Mabuwayi ne, Mai hikima.
Reference: Suratul Anfal 8: 9-10