Loading...
Language: Hausa
اَلَّذِينَ قَالَ لَهُمُ النَّاسُ إِنَّ النَّاسَ قَدْ جَمَعُوا لَكُمْ فَاخْشَوْهُمْ فَزَادَهُمْ إِيمَانًا وَقَالُوا حَسْبُنَا اللَّـهُ وَنِعْمَ الْوَكِيلُ ﴿١٧٣﴾ فَانقَلَبُوا بِنِعْمَةٍ مِّنَ اللَّـهِ وَفَضْلٍ لَّمْ يَمْسَسْهُمْ سُوءٌ وَاتَّبَعُوا رِضْوَانَ اللَّـهِ ۗ وَاللَّـهُ ذُو فَضْلٍ عَظِيمٍ ﴿١٧٤﴾
Allazeena qaala lahumun-naasu innan-naasa qad jama'oo lakum fakhshawhum fazaadahum eemaanan wa qaaloo hasbunallaahu wa ni'mal-Wakeel. Fanqalaboo bini'matim-minallaahi wa fadlil-lam yamsashum sooo'un wattaba'oo ridwaanallaah; wallaahu zoo fadlin 'azeem.
(173) Waɗanda munafukai suka ce musu, "Lallai mutane sun tara (runduna) dominku, saboda haka ku ji tsoronsu." Amma (hakan) sai ya ƙara musu imani, kuma suka ce, "Allah Ya isar mana, kuma Madalla da wakili." (174) Sai suka koma da ni'ima daga Allah da falala, wata cuta ba ta shafe su ba. Kuma suka bi yardar Allah, kuma Allah Ma'abucin falala ne mai girma.
Reference: Suratul Ali Imran 3: 173-174