Loading...
Language: Hausa
أَصْبَحْنَا وَأَصْبَحَ الْمُلْكُ لِلَّهِ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ، لَا إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ، رَبِّ أَسْأَلُكَ خَيْرَ مَا فِي هَذَا الْيَوْمِ وَخَيْرَ مَا بَعْدَهُ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا فِي هَذَا الْيَوْمِ وَشَرِّ مَا بَعْدَهُ، رَبِّ أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْكَسَلِ وَسُوْءِ الْكِبَرِ، رَبِّ أَعُوْذُ بِكَ مِنْ عَذَابٍ فِي النَّارِ وَعَذَابٍ فِي الْقَبْرِ
Asbahnaa wa 'asbahal-mulku lillaahi walhamdu lillaahi, laa 'ilaaha 'illAllahu wahdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu wa Huwa 'alaa kulli shay'in Qadeer. Rabbi 'as'aluka khayra maa fee haathal-yawmi wa khayra maa ba'dahu wa 'A'oodhu bika min sharri maa fee haathal-yawmi wa sharri maa ba'dahu, Rabbi 'A'oodhu bika minal-kasali, wa soo'il-kibari, Rabbi 'A'oodhu bika min 'athaabin fin-naari wa 'athaabin fil-qabr.
Mun wayi gari kuma mulki ya tabbata ga Allah, kuma dukkan yabo na Allah ne. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai, ba Shi da abokin tarayya, mulki Nasa ne kuma yabo Nasa ne kuma Shi Mai iko ne a kan komai. Ya Ubangijina, ina roƙonKa alherin wannan rana da alherin abin da ke bayanta kuma ina neman tsari daga gare Ka daga sharrin wannan rana da sharrin abin da ke bayanta. Ya Ubangijina, ina neman tsari daga gare Ka daga kasala da mummunan tsufa. Ya Ubangijina, ina neman tsari daga gare Ka daga azaba a cikin Wuta da azaba a cikin kabari.