Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ جَهْدِ الْبَلَاءِ وَدَرَكِ الشَّقَاءِ وَسُوْءِ الْقَضَاءِ وَشَمَاتَةِ الْأَعْدَاءِ
Allaahumma innee ‘a’oodhu bika min jahdil-balaa’i, wa darakish-shaqaa’i, wa soo’il qadhaa’i, wa shamaatatil-‘a’adaa
Ya Allah, ina neman tsari da Allah daga tsananin bala'i da riskuwar baƙin ciki da mummunar ƙaddara, da kuma farin cikin maƙiya.
Reference: Bukhari: 6347