Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْعَجْزِ وَالْكَسَلِ وَالْجُبْنِ وَالْبُخْلِ وَالْهَرَمِ وَعَذَابِ الْقَبْرِ، اَللَّهُمَّ آتِ نَفْسِيْ تَقْوَاهَا وَزَكِّهَا أَنْتَ خَيْرُ مَنْ زَكَّاهَا أَنْتَ وَلِيُّهَا وَمَوْلَاهَا، اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ عِلْمٍ لَا يَنْفَعُ وَمِنْ قَلْبٍ لَا يَخْشَعُ وَمِنْ نَفْسٍ لَا تَشْبَعُ وَمِنْ دَعْوَةٍ لَا يُسْتَجَابُ لَهَا.
Allaahumma innee a‛oodhu bika minal ‛ajzi wal-kasali, wal-jubni wal-bukhli, wal harami wa ‛adhaabil-qabr, Allaahumma aati nafsee taq-waahaa wa zakkihaa anta khairu man zakkaahaa anta wali-yuhaa wa mawlaahaa, Allaahumma inni a‛oodhu bika min ‛ilmin laa yanfa‛u, wa min qalbin laa yakh-sha‛u, wa min nafsin laa tashba‛u, wa min da‛wat-in laa yustajaabu lahaa
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga kasawa, da ragwanci, da tsoro da rowa, da tsufan wulakanci da azabar kabari. Ya Allah, Ka ba wa raina taƙawarsa kuma Ka tsarkake shi, domin lallai Kai ne Mafi alherin wanda zai iya tsarkake shi, Kai ne Majiɓincinsa da Ubangijinsa. Ya Allah, ina neman tsarinKa daga ilmin da ba ya amfanarwa, da zuciyar da ba ta tsoron Allah, da ran da ba ya ƙoshi da kuma addu'ar da ba a amsawa.
Reference: Muslim: 2722