Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ زَوَالِ نِعْمَتِكَ، وَتَحَوُّلِ عَافِيَتِكَ، وَفُجَاءَةِ نِقْمَتِكَ وَجَمِيْعِ سَخَطِكَ
Allaahumma inni A‛oodhu bika min zawaali ni'matika, wa tahawwuli 'afiyatika, wa fujaa-ati niqmatika, wa jami'i sakhatik
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga gushewar ni'imarKa da canzawar lafiyar da Ka ba ni (kariyarKa) da kuma fushinKa na bazata, da kuma dukkan fushinKa.
Reference: Muslim: 2739