Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ ارْزُقْنِي حُبَّكَ وَحُبَّ مَنْ يَنْفَعُنِي حُبُّهُ عِنْدَكَ اَللَّهُمَّ مَا رَزَقْتَنِي مِمَّا أُحِبُّ فَاجْعَلْهُ قُوَّةً لِي فِيمَا تُّحِبُّ، اَللَّهُمَّ وَمَا زَوَيْتَ عَنِّي مِمَّا أُحِبُّ فَاجْعَلْهُ لِي فَرَاغًا فِيمَا تُحِبُّ
Allaahummar zuqni 'hubbaka, wa 'hubba man yanfa’uni 'hubbuhu ‘indaka. Allaahumma maa razaqtani mimma u'hibbu faaj’alhu quwwatan lee fimaa tu'hibbu. Allaahumma wa maa zawaita ‘anni mimma u'hibbu faaj’alhu lee faraaghan fimaa tu'hibbu
Ya Allah Ka azurta ni da soyayyarKa, da soyayyar wanda soyayyarsa za ta amfane ni. Ya Allah, duk abin da Ka azurta ni da shi na abin da nake so, Ka sanya shi ya zama ƙarfi gare ni wajen samun abin da Kake so. Ya Allah, da abin da Ka kange ni daga gare shi na abin da nake so, to Ka sanya shi ya zama sarari a gare ni wajen samun abin da Kake so.
Reference: Hasan (Ibn Hazar). Takhrijul Masaabih: 3/31