Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْهُدَى وَالتُّقَى وَالْعَفَافَ وَالْغِنَى
Allaahumma inni as-alukal hudaa wattuqa, wal 'afaafa wal ghinaa
Ya Allah, lallai, ina roƙonKa shiriya, da taƙawa, da kamun kai, da wadatar zuci.
Reference: Muslim: 2721