Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ بِكَ أَصْبَحْنَا، وَبِكَ أَمْسَيْنَا، وَبِكَ نَحْيَا، وَبِكَ نَمُوتُ وَإِلَيْكَ النُّشُورُ
Allaahumma bika 'asbahnaa, wa bika 'amsaynaa, wa bika nahyaa, wa bika namootu wa 'ilaykan-nushoor.
Ya Allah, da Kai muka wayi gari kuma da Kai muka shiga yamma, kuma da Kai muke rayuwa, kuma da Kai muke mutuwa, kuma zuwa gare Ka ne tashin matattu yake.