Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ حْفَظْنِي بِالْإِسْلَامِ قَائِمًا وَاحْفَظْنِي بِالْإِسْلَامِ قَاعِدًا وَحْفَظْنِي بِالْإِسْلَامِ رَاقِدًا وَلَا تُشْمِتْ بِي عَدُوًّا وَلَا حَسِدًا، اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ مِنْ كُلِّ خَيْرٍ خَزَائِنُهُ بِيَدِكَ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ كُلِّ شَرٍّ خَزَائِنُهُ بِيَدِكَ
Allaahumma’h fazni bil-islaami qaa'iman wa’h faazni bil-islaami qaa'idan wa’h fazni bil-islaami raaqidan walaa tushmit bi ‘aduwan walaa ‘hasidan. Allaahumma inni as-aluka min kulli khayrin khazaa-inuhu bi yadik, wa A‛oodhu bika min kulli sharrin khazaa-inuhu bi yadik
Ya Allah! Ka kare ni da Musulunci yayin da nake tsaye, kuma Ka kare ni da Musulunci yayin da nake zaune, kuma Ka kare ni da Musulunci yayin da nake kwance, kuma kada Ka sanya maƙiyi ko mai hassada su yi farin ciki a kaina. Ya Allah! Ina roƙonKa dukkan alheri wanda ma'ajiyarsa take a hannunKa, kuma ina neman tsarinKa daga dukkan sharri wanda ma'ajiyarsa take a hannunKa.
Reference: Hasan (Albani). Silsilatul Sahihah: 1540