Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اجْعَلْ أَوْسَعَ رِزْقِكَ عَلَىَّ عِنْدَ كِبَرِ سِنِّي وَانْقِطَاعِ عُمُرِي
Allahumm-aj'al Awsa'a Rizqika Alayya inda kibari sinni wan qita-i umuri
Ya Allah! Ka faɗaɗa arzikinKa a gare ni har zuwa lokacin tsufana da kuma ƙarshen rayuwata.
Reference: Hasan (Haithami). Majmauz Zawayid: 10/185