Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ مَتِّعْنِي بِسَمْعِي وَبَصَرِي وَاجْعَلْهُمَا الْوَارِثَ مِنِّي، وَانْصُرْنِي عَلَى مَنْ ظَلَمَنِي وَخُذْ مِنْهُ بِثَأْرِي
Allahumm-a matti‛ni bi sam‛i wa basari waj-‛alhumal-waaritha minni, wan-surni ‛alaa man zalamani, wa khudh minhu bi tha’ri
Ya Allah, Ka nishadantar da ni da jina da ganina, kuma Ka barsu cikin ƙoshin lafiya har ranar da zan mutu, kuma Ka taimake ni a kan waɗanda suka zalunce ni, kuma Ka ɗauki fansa a gare ni daga gare su.
Reference: Hasan. Tirmidhi: 3604