Loading...
Language: Hausa
Duk wanda ya haddace Ayoyi goma daga farkon Suratul Kahf, zai tsira daga Masihul Dajjal (Karrarren Masihi). Mutum zai iya faɗa a cikin kowace sallah bayan tahiyar ƙarshe kafin ya gama sallar, yana neman kariyar Allah daga fitinar Masihul Dajjal (Karrarren Masihi).
Reference: Muslim: 809