Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ أَنْ أُشْرِكَ بِكَ وَأَنَا أَعْلَمُ، وَأَسْتَغْفِرُكَ لِمَا لَا أَعْلَمُ
Allaahumma 'innee 'a'oodhu bika 'an 'ushrika bika wa 'anaa 'a'lamu, wa 'astaghfiruka limaa laa 'a'lamu
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga in yi shirka da Kai da gangan, kuma ina neman gafararKa ga abin da ban sani ba.
Reference: Sahih. Adabul Mufrad: 716