Loading...
Language: Hausa
A'isha (RA) ta ruwaito cewa an ba Manzon Allah (SAW) tunkiya kuma ya ba da umarnin a raba ta. Lokacin da bawan ya dawo [daga raba ta], A'isha ta tambaya: "Me suka ce?", ya amsa: "Suna addu'a:
بَارَكَ اللَّهُ فِيكُمْ
BaarakAllahu feekum
Allah Ya yi muku albarka baki ɗaya
Reference: Ibn As-Sunni (Shafi na 138, Hadith Lamba 278). Duba kuma, Al Wabilus Sayyib na Ibnul Qayyim Shafi na 304. Tahqiq, Bashir Mahmud Uyun.