Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ بِكَ أَمْسَيْنَا، وَبِكَ أَصْبَحْنَا، وَبِكَ نَحْيَا، وَبِكَ نَمُوتُ، وَإِلَيْكَ الْمَصِيرُ
Allaahumma bika 'amsaynaa, wa bika 'asbahnaa, wa bika nahyaa, wa bika namootu wa 'ilaykal-maseer.
Ya Allah, da Kai muka shiga yamma kuma da Kai muka wayi gari, kuma da Kai muke rayuwa, kuma da Kai muke mutuwa, kuma zuwa gare Ka ne makoma.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 5068