Loading...
Language: Hausa
بِسْمِ اللَّهِ وَاللَّهُ أَكْبَرُ [اَللَّهُمَّ مِنْكَ وَلَكَ] اَللَّهُمَّ تَقَبَّلْ مِنِّي
Bismillaahi wAllahu 'Akbar [Allaahumma minka wa laka] Allaahumma taqabbal minnee
Da Sunan Allah, Allah ne Mafi Girma! [Ya Allah, daga gare Ka da kuma gare Ka] Ya Allah, Ka karɓa daga gare ni.
Reference: Muslim 3/1557, Lamba 1967, Bayhaqi 9/287 (Wannan bangare yana cikin baka)