Loading...
Language: Hausa
أَعُوْذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيـمِ
A'oodhu billaahi minash-Shaytaanir-rajeem
Ina neman tsari da Allah daga Shaiɗan abin jifa. Haka kuma "Idan kun ji haushin karnuka ko kukan jakuna da dare, ku nemi tsari da Allah domin suna ganin abin da ba ku gani." [1]
Reference: Sahih. Abu Dawud: 5103