Loading...
Language: Hausa
أَعُوْذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّاتِ الَّتِي لَا يُجَاوِزُهُنَّ بَرٌّ وَلَا فَاجِرٌ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ، وَبَرَأَ وَذَرَأَ، وَمِنْ شَرِّ مَا يَنْزِلُ مِنَ السَّمَاءِ، وَمِنْ شَرِّ مَا يَعْرُجُ فِيهَا، وَمِنْ شَرِّ مَا ذَرَأَ فِي الْأَرْضِ، وَمِنْ شَرِّ مَا يَخْرُجُ مِنْهَا، وَمِنْ شَرِّ فِتَنِ اللَّيْلِ وَالنَّهَارِ، وَمِنْ شَرِّ كُلِّ طَارِقٍ إِلَّا طَارِقًا يَطْرُقُ بِخَيْرٍ يَا رَحْمَنُ
A'oodhu bikalimaatil-laahit-taammaatil-latee laa yujaawizuhunna barrun wa laa faajirum min sharri maa khalaqa, wa bara'a wa dhara'a, wa min sharri maa yanzilu minas-samaa'i, wa min sharri maa ya'ruju feehaa, wa min sharri maa dhara'a fil-'ardhi, wa min sharri ma yakhruju minhaa, wa min sharri fitanil-layli wannahaari, wa min sharri kulli taariqin 'illaa taariqan yatruqu bikhayrin yaa Rahmaan
Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku waɗanda babu wani nagari ko fajiri da zai iya ketare su, daga sharrin dukkan abin da Ya halitta, da abin da Ya ƙaga da abin da Ya samar. [Ina neman tsari] daga sharrin abin da yake sauka daga sama da sharrin abin da yake hawa zuwa gare ta. [Ina neman tsari] daga sharrin abin da yake bazuwa a ƙasa da sharrin abin da yake ɓuɓɓugowa daga gare ta, kuma ina neman tsari daga sharrin fitintunun dare da rana, da sharrin mai ziyara da dare sai wanda ya zo da alheri, Ya Mai rahama.
Reference: Sheikh Arnaut (R) ya dauki wannan sarkar ruwaya a matsayin Sahih a Takhriju litahabiyyah (Shafi na 133)