Loading...
Language: Hausa
Don kare hankali daga karkata zuwa ga zunubai, Annabi (SAW) ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ اِنِّي اَعُوذُ بِكَ مِنْ مُنْكَرَاتِ الْاَخْلَاقِ وَالْأَعْمَالِ وَالْأَهْوَاءِ
Allaahumma inni a`udhu bika min munkaraatil-akhlaaqi wal-a`maali wal-ahwaa
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga munanan ɗabi'u, da munanan ayyuka, da munanan sha'awoyi.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3591