Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اِنِّي اَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ سَمْعِيْ وَمِنْ شَرِّ بَصَرِيْ وَمِنْ شَرِّ لِسَانِيْ وَمِنْ شَرِّ قَلْبِيْ مِنْ شَرِّ مَنِيِّيْ
Allaahumma inni a`udhu bika min sharri sam`i wa min sharri basari, wa min sharri lisaani, wa min sharri qalbi, wa min sharri maniyyi
Ya Allah, lallai ina neman tsarinKa daga sharrin jina da sharrin ganina, da sharrin harshena da sharrin zuciyata, da sharrin maniyyi na.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 1551