Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ مُصَرِّفَ الْقُلُوْبِ صَرِّفْ قُلُوبَنَا عَلَى طَاعَتِكَ
Allaahumma musarrifal-qulubi, sarrif qulubanaa 'alaa taa'atik
Ya Allah! Mai juya zukata, Ka juya zukatanmu zuwa ga ɗa'arKa. [1] A wata ruwayar, Manzon Allah (SAW) ya kasance yana faɗin wannan koyaushe:
Reference: [1] Muslim : 2654 [2] Sahih (Albani). Tirmidhi: 2140