Loading...
Language: Hausa
أَصْبَحْنَا وَأَصْبَحَ الْمُلْكُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ، اَللَّهُـمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ خَيْرَ هَذَا الْيَوْمِ فَتْحَهُ، وَنَصْرَهُ، وَنُورَهُ، وَبَرَكَتَهُ، وَهُدَاهُ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا فِيهِ وَشَرِّ مَا بَعْدَهُ
Asbahnaa wa 'asbahal-mulku lillaahi Rabbil-'aalameen, Allaahumma 'innee 'as'aluka khayra haathal-yawmi, Fathahu wa nasrahu wa noorahu, wa barakatahu, wa hudaahu, wa'A'oodhu bika min sharri maafeehi wa sharri maa ba'dahu.
Mun wayi gari kuma a daidai wannan lokaci dukkan mulki na Allah ne, Ubangijin talikai. Ya Allah, ina roƙonKa alherin wannan rana, nasararta da cin galabarta, haskenta da albarkarta da shiriyarta, kuma ina neman tsari daga gare Ka daga sharrin wannan rana da sharrin abin da ke bayanta.