Loading...
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْجَنَّةَ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ النَّارِ
Allaahumma 'innee 'as'alukal-jannata wa 'A'oodhu bika minan-naar
Ya Allah, ina roƙonKa Aljanna kuma ina neman tsarinKa daga Wuta.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 792