Loading...
Sunnar Annabi bayan Samun Labari Mai Daɗi
Language: Hausa
Idan Annabi (SAW) ya samu wani labari mai daɗi, yakan yi sujada don nuna godiyarsa ga Allah.
Reference: Sahih (Albani). Abu Daud 2774