Loading...
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya kasance yana faɗin haka idan wata musiba ta same shi:
يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ بِرَحْمَتِكَ أَسْتَغِيثُ
Yaa Hayyu yaa Qayyoomu bira'hmatika 'astagheeth
Ya Rayayye, Ya Mai tsayuwa da Kansa da tallafar kowa, don rahamarKa nake neman taimako.
Reference: Hasan. Tirmidhi: 3524