Loading...
Language: Hausa
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ عَدَدَ مَا خَلَقَ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ مِلْءَ مَا خَلَقَ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ عَدَدَ مَا فِي الْأَرْضِ وَالسَّمَاءِ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ مِلْءَ مَا فِي الْأَرْضِ وَالسَّمَاءِ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ عَدَدَ مَا أَحْصَى كِتَابُهُ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ عَدَدَ كُلِّ شَيْءٍ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ مِلْءَ كُلِّ شَيْءٍ سُبْحَانَ لِلَّهِ عَدَدَ مَا خَلَقَ، وَسُبْحَانَ لِلَّهِ مِلْءَ مَا خَلَقَ، وَسُبْحَانَ لِلَّهِ عَدَدَ مَا فِي الْأَرْضِ وَالسَّمَاءِ، وَسُبْحَانَ لِلَّهِ مِلْءَ مَا فِي الْأَرْضِ وَالسَّمَاءِ، وَسُبْحَانَ لِلَّهِ عَدَدَ مَا أَحْصَى كِتَابُهُ، وَسُبْحَانَ لِلَّهِ عَدَدَ كُلِّ شَيْءٍ، وَسُبْحَانَ لِلَّهِ مِلْءَ كُلِّ شَيْءٍ
Alhamdulillahi 'Adada Ma Khalaqa, Walhamdulillahi Mil'a Ma Khalaqa, Walhamdulillahi 'Adada Ma fil Ardi Was Samayi, Walhamdulillahi Mil'a Ma fil Ardi Was Samayi, Walhamdullahi 'Adada Ma a’hsaa kitabuhu, Walhamdullahi 'Adada Kulli Shayin, Walhamdullahi Mil'a Kulli Shayin. Subhanallahi 'Adada Ma Khalaqa, Wa Subhanallahi Mil'a Ma Khalaqa, Wa Subhanallahi 'Adada Ma fil Ardi Was Samayi, Wa Subhanallahi Mil'a Ma fil Ardi Was Samayi, Wa Subhanallahi 'Adada Ma a’hsaa kitabuhu, Wa Subhanallahi 'Adada Kulli Shayin, Wa Subhanallahi Mil'a Kulli Shayin.
Godiya ta tabbata ga Allah daidai da halittunSa, godiya ta tabbata ga Allah daidai da cikar halittunSa, godiya ta tabbata ga Allah daidai da abin da yake a cikin sammai da ƙasa, godiya ta tabbata ga Allah daidai da abin da LittafinSa ya ƙirga, godiya ta tabbata ga Allah cike da abin da LittafinSa ya ƙirga, godiya ta tabbata ga Allah daidai da adadin komai kuma godiyar Allah ta cika komai. Ina tsarkake Allah daidai da halittunSa, ina tsarkake Allah daidai da cikar halittunSa, ina tsarkake Allah daidai da abin da yake a cikin sammai da ƙasa, ina tsarkake Allah daidai da abin da LittafinSa ya ƙirga, ina tsarkake Allah cike da abin da LittafinSa ya ƙirga, ina tsarkake Allah daidai da adadin komai kuma ina tsarkake Allah cike da komai. Annabi (SAW) ya ce wa Abu Umama Bahili (RA), “Shin ba zan koya maka addu'a/zikirin da ya fi zikirin da za a yi dare da rana duka (nafila) ba? Ka koya wannan addu'a/zikiri da kanka, kuma ka koya wa waɗanda za su zo bayan ka."
Reference: Sahih (Albani). Sahihul Jami: 2615