Loading...
Language: Hausa
أَمْسَيْنَا وَأَمْسَا الْمُلْكُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ، اللَّهُـمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ خَيْرَ هَذِهِ اللَّيْلَةِ :فَتْحَهَا، وَنَصْرَهَا، وَنُورَهَا، وَبَرَكَتَهَا، وَهُدَاهَا، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا فِيهَا وَشَرِّ مَا بَعْدَهَا
Amsaynaa wa 'amsal-mulku lillaahi Rabbil-'aalameen, Allaahumma 'innee 'as'aluka khayra haadhi hil-laylati, Fathahaa wa nasrahaa wa noorahaa, wa barakatahaa, wa hudaahaa, wa'A'oodhu bika min sharri maa feehaa wa sharri maa ba'dahaa.
Mun shiga yamma kuma a daidai wannan lokaci dukkan mulki na Allah ne, Ubangijin talikai. Ya Allah, ina roƙonKa alherin wannan dare, nasararsa da cin galabarsa, haskensa da albarkarsa da shiriyarsa, kuma ina neman tsari daga gare Ka daga sharrin wannan dare da sharrin abin da ke bayansa.
Reference: Abu Dawud 4/322, lamba. 5084