Loading...
Addu'ar Jin Mummunan Labari ko Ɓatan Wani Abu (Inna Lillahi)
Language: Hausa
Jin labarin haɗari ko wani mummunan labari, lokacin da aka yi ɓatan wani abu, ko aka sace wani abu ko ake cikin damuwa
إِنَّا لِلَّهِ
Innaa lillaahi
Daga Allah muke (kuma gare Shi za mu koma).
Reference: Muslim: 2126